Saukar Da Freenet Blogger Template Premium(Ads Friendly)A yau insha Allah nazo muku da FRENET blogger template wanda nasan zaku bukaceshi wato wannan template din yanada abin mamaki sosai musamman wurin samun Adsense Approval saboda simple template ne sannan baida tarkace sosai wannan yasa GOOGLE ADSENSE Suke sonshi sosai wannan template din ni da kaina na samu adsense approval yakai sau 5 da wannan template din yanada simple NAVIGATOR.

Saukar Da Sabon Entclass Blogger Template Anan


FEAUTURE NA FREENET TEMPLATE
  • Launinsa Green 
  • Yanada Good post list
  • yanada related post
  • yanada cpmments system
  • Yana Up and Down Navigators

domin download na wannan template saiku shiga wannan download link da yake kasannan sannnan ku sani wannan template din yana aiki ne a Blogger Blogspot kadai.

 Saukar da Direct Link Download anan

Saukar ta Midiafire


Wannan Template din yana da Matukar Saukin Edit
Sai dai wannan Template din Sai kayi edit kafin ka iya dora LOGO naka saboda babu wurin dora logo a LAYOUT
Dafatan kunji dadin wannan template din

1 Comments

Previous Post Next Post