Dafatan Kuna Lafiya Bloggers A yau Insha Allah Zamu koyi Yadda Ake Kayatar da Blog Ta Hanyar Amfani a Template.
{tocify} $title={Table of Contents}
Yadda Ake Fara Blogging-Bude Blog Cikin Sauki
- Download Template
- Yadda ake Upload na template
Kamar yadda na fada a farko zamu koyi abubuwa guda Biyu ne Kacal.
DOWNLOAD SENIORSWEB TEMPLATE
Da farko saiku Sauke wannan template din ta hanyar danna wannan link din wannan direct link ne zaku sauke shi kai tsaye ba tare da samun matsala ba insha Allah bayan ka sauke saika bi mataki na biyu wato Upload.
DOWNLOAD TEMPLATE
YADDA AKE UPLOAD NA TEMPLATE A BLOGGER
SAIKU BI WADANNAN MATAKAN DOMIN DORA TEMPLATE NAKU A BLOG CIKIN SAUKI.
Da farko Ka Shiga Menu icon
Saika shiga THEME
Saika Shiga Wannan Menu Icon da Yake ta Hannun Damarka
Saika Shiga Wannan Restore Din
Daga Nan Saika Taba Upload zai kaika Cikin file manager naka
Saika Nemi folder da ka ajiye Template naka saika danna Akansa
Saika jirashi yana kan Upload daga nan zaiyi Complete
Saika sake canza shi zuwa Desktop view saika bi wadannan nan matakan kamar yadda kake Gani shiga icon menu nan kuma
Saika shiga mobile Setting
Taba desktop View sai kayi Save Shikenan
Dafatan Kuna jin dadin wannan Tutorial din
Tags:
BLOGGING