Yadda Ake Saita Robot Txt Code A Blogger(SEO)Barka da zuwa hausa blogging tutorial blog a yau insha Allah zamu koyi yadda ake saita Robot Txt a shafin blogger wato blogspot a darusan mu da suka gabata mun koyar da yadda ake saita Robot tags a yau kuma zamu saita Robot Txt  kafin mu fara darasi zanso inyi bayani akan abu Biyu na farko menene Robot txt sannan sai yadda ake saita robot txt zanyi magana akan wadannan abubuwan cikin wannan darasin.

Yadda Ake Saita Blogger Custom Robot Header Tags(SEO)


Abubuwanda ke ciki:-

  • Menene Robot txt
  • Yadda ake saita Robot txt

Zamuje kai tsaye zuwaga darasinmu ba tare da bata lokaci ba saboda haka kowa ya natsu ya karanta step by step.

MENENE ROBOT txt FILE

idan akace Robot txt wani layi ne na CODE wanda ake sakawa acikin Blog domin baiwa Crawler umurni kamar dai Robot tags, shi Robot txt wasu line of code ne masu saukin rubutu wanda wannan code din yana Dauke na SITEMAP naka saboda tare suke aiki shine yake umurtan Crawler a blog naka.

Yadda Ake Design Na Blogger Blog Cikin Sauki(Theme)


Wanda insha Allah zan baku wannan Code din acikin wannan darasi saiku copy shi.

YADDA AKE SAITA ROBOT txt FILE

Ba tare da Bata lokaci ba zamuje kai tsaye ga saita Robot txt namu saboda haka saiku kula sosai.

Kamar dai yadda Aka saba Wadannan Hotunan Suna taimaka kawa sosai Sannan Muna Aiki Ne da Sabon Blogger Version sai a kula sosai.
Dafarko Shiga Menu icon na Blog naka kamar haka


Bayan nan Saika Shiga Setting Inda Nan Ne ake saita abubuwa

 Zaka samu custom robot txt a rufe saika bude shi kamar haka


Bayan ya bude saika shiga Custom Robot txt anan Wata Edit box zata bude


Daga nan saika copy wannan code din saika saka shi a wannan Box din sai kayi saved ka tabbatar ka Canza sunan Blog nawa zuwa naka please ga Code din a kasa ga code din yayi bold:-User-agent: Mediapartners-Google
Disallow: 

User-agent: *
Disallow: /search
Disallow: /b
Allow: /

Sitemap: https://www.tips24.com.ng/sitemap.xml


Daga nan shikenan Kun kammala Saita Custom robot txt Naku Allah ya bada Sa a.

Post a Comment

Previous Post Next Post