Assalamualaikum, maraba da shiguwa wannan shafi na taimakon al'umma da kuma kara wayar da kan al'umma, a yaune insha Allahu zanyi maku darasi akan yadda ake samun kudi ta cikin facebook, saboda yawancin mutane sun dauki facebook wajene da za'a yi hira kawai, in an gama kuma babu wani abu kuma da za'a sake yi, to agaskiya sam-sam wannan batutuwa ba haka yake ba, saboda facebook wajene na kasuwa, wanda zaka iya tara makudan kudade a cikin dandalin facebook .
A halin yanzu dai komai na kasuwanci ya koma internet, saboda koda kuwa saye da sayarwane zaka ga a internet ne akeyinsa, Haka zalika duk wadanda kake jin ana cewa sunfi kowa kudi a duniya to zakaga sana'ar nan nasu bata wuce ta internet ba, Nasan dole mutane zasuyi mamakin cewa tayaya ake iya samun kudi ta facebook?
Amsar wannan tambayar itace: Lallai ana iya samun kudi masu yawa da facebook, amma kafin mushiga bayanin yadda ake samun kudi da facebook ya kamata mu fara bayanin tayaya su kansu facebook din suke samun kudi?
Karanta wannan: Yadda zakayi kasuwanci ta whatsapp
Yadda zaka canza password dinka na facebook
To da farko dai inaso ka lura dukwata hanyar samun kudi ta social media da talla ne suke samun kudi, Dalilin da yasa nace haka , bari mu fara daukan masuyin blogger
Duk lokacin daka kir-kiri blog naka, to badaga kir-kira bane zaka fara samun kudi, wato yazama dole sai kayi posting masu inganci sosai acikin blog din , sannan kuma dole sai kana samun traffic sosai a blog din naka, sannan ga masuyin blogger dole sai ka sanya template masu kyau acikin blogger din naka, bayan kayi wadannan abubuwa dana lissafo to shine zaka samu damar dora talla acikin blog dinka
To haka zalika wadanda sukeyin youtube channel dole sai sun dora talla acikin bidiyoyin nasu, sannan zasu fara samun kudi da youtube channel dinsu
To haka suma masu kamfanonin facebook, misali: bayan ka kir-kiri shafi(page) a facebook, idan ka lura duk lokacin da kayi posting a shafin ka zakaga ana yawan rubuta "boasting" a kasan posting din naka da kayi, to shi wannan "boasting" din idan kayishi, to mai facebook yana samun kudi dashi, saboda shima tallata maka zaiyi, sannan shima ya samu kudi, dalilin da yasa nake maku wannan bayani saboda inaso ka fahimci cewa duk wata kamfani da talla suke samun kudi, saboda haka kaima zaka iya samun kudi ta hanyar talla, zaka iya samun kudi a internet, (ammafa ba irin tallan da muke shan wahala muke daurawa akai ba)
A halin yanzu a facebook idan kana kallon bidiyo a facebook, zakaga wani abu a gefen bidiyo a kasa ya danyi zagaye, sai kaga an dan sako talla wanda bai wuce sakan hudu ko biyar, sai kaga tallan ya wuce ka cigaba da kallon bidiyon ka, to wannan shine ake cema "facebook Multization" saboda dashine mutane suke samun kudi.
A yanzu zamuyi bayani
Karanta wannan:
Yadda ake samun kudi ta internet ba tare da ka kir-kiri website ba
Tayaya zan samu kudi da facebook?
Hanyoyin samun kudi da facebook, hanyoyine wanda sun rarrabu da yawa, amma yanzu zamuyi muku bayanin guda biyu daga cikinsu.
Karanta wannan:
Yadda zaka turawa abokinka application ta whatsapp
1. Abu na farko da mutane suke samun kudi ta facebook shine mutanen da suke yin aiki da kokarinsu, Misali: a yanzu zaka iya ka kir-kiri "page" a facebook dinka, bayan ka kir-kiri "page" a facebook dinka zaka iya ka bunkasa shafinka wato "boasting" kamar dai yanda nayi maku bayani a baya,
Yanzu misali ka bude shafinnaka, kuma kanayin bayanine akan kasuwanci acikin "page" din naka, to kana zaune zakaji wani dan kasuwa da makamantansu zakaga yabiyaka kudi domin ka tallata mashi hajar shi, yanzu misali: mace tana da "page" nata wanda takeyin bayani akan irinsu gyaran fata, make up, da dai sauransu, to zakaga duk wani mutumin daya bude wajen irin make up din da sauransu, to zakaga mutane suna yawan kawo mata talla, ko kuma misali mutum sai ya bude babban shafi, kuma yanayin bayani akan fina-finai da sauransu, to zakaga duk wanda ya bude yana kawo masu talla, Haka zalika duk hakanema zaka iya yi a instagram da kuma facebook, yanzu zakaga akwai manyan shafuka na arewa a instagram wanda zakaga su aikinsu kawai shine tallata hotunan mutane, saboda haka duk wanda yake birth day nashi zakaga ya biyasu kudi sun dora mashi hotonsa a wannan shafin, sannan kuma zai samu "Likes" sosai, sannan kuma mutane zasu sanshi a duniya baki daya, amma bari mu danyi muku bayani akan karamar jaridar rariya, yanzÆ´ idan ka dauki shafin jaridar rariya na facebook, wanda a halin yanzu shine babban shafi a gaba daya arewa, saboda babu kamar sa, saboda babu wani shafi da ya kai wannan shafin "Likes" anan arewa, yanzu kaga wannan "page" din, shafine a facebook, wanda kawai aiki sukeyi wajen dora labarai, har shafin nasu ya zama haka, Da zaku tambayi jaridar rariya duk wanda ya basu labari kuma suka dora a shafin nasu to kudi ya biyasu, sannan kuma wannan kudin da ake basu baya wuce kasa da naira dubu biyar ₦5000, to kaga anan koda kuwa ₦5000 ake basu suke dora wannan labarin, a rana zasu iya samun dubu talatin ₦30000 ko fiye da haka ma, saboda haka ba wani abu bane, kawai "page" suka bude kuma suke samun "Likes" har suka kawo wannan matsayi, to haka kaima da zaka fara, sannan kuma ka jure, to zakaga ka kai wannan matsayi, saboda haka wannan shine bangare na farko da zaka samu kudi da facebook.
2. Shikuma na biyu, to kamar dai yanda nayi bayani a baya, idan kana kallon bidiyoyi, to zakuga a kasa an sako talla, to a halin yanzu facebook ya kawo wani tsari da kowa zai iya samun kudi a cikin sa, da farko a lokacin da facebook ya kawo wannan tsarin ba'a fara yinshi a Nigeria ba, saboda a lokacin da ta fara ba'a fara yinsa a "Africa" ba, a "South africa" ne ya fara, amma kuma a kwanakin nan facebook ya kara da kasar Ghana, da Kenya, da kuma Nigeria. A cikin kasashen da zasu iya shiga facebook multization su samu kudi.
Wasu dokoki ne yakamata mutum ya bisu kafin ya shiga facebook multization?
To dokokin da facebook yakeso shine: da farko anaso mutum ya mallaki "page" wanda nashine, sannan kuma "page" din nashi yakasance yanada "Likes" sama da dubu goma 10000 , wannan shine sharadi na farko, sai kuna sharadi na biyu, shikuma sharadi na biyu shine a karshen wata biyu zakayi apply, Misali ace yau ne zakayi apply, to yakamata yakasance wata biyu da suka wuce ya kasance ka dora bidiyoyi wanda zai kai mintuna uku, Sannan ya samu "View" dubu talatin, koda kuwa bidiyon da yawa ka dora, kuma ya kasance kowani bidiyo daka dora yana da "View" dubu daya 1000, to ka cika wadannan sharuddan
Abinda ya rage maka kawai ka hau kan facebook dinka, sai ka shiga shafin naka, bayan ka shiga "page" din naka, to sai ka shiga furofayil na "page" din naka, bayan kashiga , sai ka duba saman gurin bangaren dama zakaga inda aka rubuta "Inlight", to sai ka danna gurin, bayan ka danna zakaga ya kawo ka wani shafi, to zakaga inda aka rubuta bidiyo sai ka shiga ciki, bayan ka shiga, zakaga ya nuna maka tsarukansu, idan page dinka ya cika sharuddan, to a kasan gurin zakaga "percentage" na shafin naka, ammafa dole sai "percentage" din naka ya kai 100% zaka iya fara samun kudinka, saboda hakane ma zakuga mutane suna sayar da shafin nasu, wasu kuma suna sayen "shafin"
Wannan shine hanyar da ake samun kudi da facebook, ammafa dama nafa cewa ba iyakan wadannan hanyoyin ne kawai ake samun kudi ba, akwai hanyoyi masu yawa da ake samun kudi da facebook, zan dakata anan, sai a rubutu na gaba insha Allahu zamu cigaba daga inda muka tsaya,
Idan kanada tambaya sai kayimana comment a kasan wannan posting din.
Mungode
Facebook: Yi like a shafinmu na facebook
Whatsapp: Zaka iya biyo mu ta whatsapp
Twitter: Yi following dinmu ta twitter
Instagram: Yi following dinmu ta instagram
Call & Message: +2349036117711