Saukar Da Sabon Entclass Blogger Template Anan


Insha Allah a yau nazo muku da wannan shareren Template din na entclass wato wannan templates din yana da kyau sosai wannan yasa har ana sayar dashi to amma insha A llah ni zan baku a kayuta.

ENTCLASS wani shareren blog ne a nigeria wanda yake share na free browsing da twicken.

Wannan Template din na masu aiki da BLOGGER/BLOGSPOT ne kadai akiyaye

wannan blog din yana karkashin wani matashi da ake kira VICTOR KACHI wannan matashi ne wanda ya dade yana aiki da blogger kuma haryau baya tunanin komawa WORDPRESS saboda yana samun traffic sosai a blog nashi sannan baya tunanin blogger hosting zai samu matsala kaga kenan baya bukatar kaura zuwa wani HOSTING

FEAUTURES NA TEMPLATE 


  1. Yana da List and Gird view 
  2. Yana da best comment system
  3. Yana da Dark and white mode
  4. Seo frienbdly ne
da dai sauransu domin download na wannan Template din saiku shiga Download link nan da yake kasa.

 DOWNLOAD

Kamar yadda kuke gani a wannan hoton wannan template ne mai kaya tarwa sosai

Wannan shine Dark mode na wannan template din zaka iya kunnashi da dare bakada matsala

Sannan yanada subscribed Area mai kyau sosai
Dafatan kunji dadin wannan template din

1 Comments

  1. Really appreciate this wonderful post that you have provided for us.Great site and a great topic as well i really get amazed to read this. Its really good. Get Free
    vidorev-rtl premium blogger template to get a useful thing. Bloggertemplate.club is free Premium Blogger Template Downloading Site.

    ReplyDelete
Previous Post Next Post