Yadda Ake Design Na Blogger Blog Cikin Sauki(Theme)


Dafatan Kuna Lafiya Bloggers A yau Insha Allah Zamu koyi Yadda Ake Kayatar da Blog Ta Hanyar Amfani a Template.

{tocify} $title={Table of Contents}


A wannan Darasi zamuyi amfani ne Da Sha ha rarren template nan wato na Seniorsweb Wannan template din yana da kyau da Feautures masu kyau musamman ga masu news blog.

Yadda Ake Fara Blogging-Bude Blog Cikin Sauki


Abubuwanda ke Ciki:-

  • Download Template
  • Yadda ake Upload na template
Kamar yadda na fada a farko zamu koyi abubuwa guda Biyu ne Kacal. 

DOWNLOAD SENIORSWEB TEMPLATE


Da farko saiku Sauke wannan template din ta hanyar danna wannan link din wannan direct link ne zaku sauke shi kai tsaye ba tare da samun matsala ba insha Allah bayan ka sauke saika bi mataki na biyu wato Upload. 

DOWNLOAD TEMPLATE

YADDA AKE UPLOAD NA TEMPLATE A BLOGGER

SAIKU BI WADANNAN MATAKAN DOMIN DORA TEMPLATE NAKU A BLOG CIKIN SAUKI. 
Da farko Ka Shiga Menu icon 


Saika shiga THEME


Saika Shiga Wannan Menu Icon da Yake ta Hannun Damarka


Saika Shiga Wannan Restore Din

 Daga Nan Saika Taba Upload zai kaika Cikin file manager naka
 Saika Nemi folder da ka ajiye Template naka saika danna Akansa
 Saika jirashi yana kan Upload daga nan zaiyi Complete
 Saika sake canza shi zuwa Desktop view saika bi wadannan nan matakan kamar yadda kake Gani shiga icon menu nan kuma

 Saika shiga mobile Setting
 Taba desktop View sai kayi Save Shikenan

Dafatan Kuna jin dadin wannan Tutorial din


Post a Comment

Previous Post Next Post