Assalamu alaikum barka da zuwa shafin tips24 wannan shafi ne da yake kawo muku Tricks gameda Blogging da kuma matsalolin wayoyinku da Computer
ABUBUWANDA KE CIKI:-
- Sharhi gameda Policy page
- Yadda ake generating na policy contents
- Yadda ake saita Privacy Policy contents
SHARHI GAMEDA POLICY PAGE
A yau darasin namu zaiyi waiwaye ne gameda Privacy Policy page wato wannan wata page ce wanda take da muhimmanci sosai saboda kuwa wannan page din a sabon policy na GOOGLE ADSENSE sun bada karfi sosai wurin binciken policy page na blogger saboda ana samun COPY COPY a page na mafi yewancin bloggers.
Ana samun Reject daga google adsense sakamakon wannan Covid19 din saboda kuwa abin ya shafi Advertisers nasu wannan yasa google adsense suka tsaurara dokokinsu ga publishers wanda dole kana bukatar cikasu kafin ka samu adsense approval.
YADDA AKE GENERATING NA POLICY CONTENTS
Zamu fara generating na privacy policy contents kafin saita wa.Ga yadda ake generating na privacy policy:-Da farko ka shiga wannan site din PRIVACYPOLICYGENERATOR
Bayan ya bude saiku cike form nan duk sunan BLOG naku zaku saka saidai na karshen ya zamana URL ne kamar yadda kuke gani.
Sai kayi Tick kamar yadda kake gani a wannan hoton na karshen ne NO kawai daga nan saika danna NEXT
Zabi country naka da state sannan ka saka gmail naka daga nan saika danna GENERATE MY POLICY
Saika COPY shi daga nan sai kaje privacy policy page na BLOG naka sai kayi paste nasa shikenan
DAFATAN WANNAN DARASI YA TAIMAKA SOSAI IN AKOI ABINDA BAKA GANEBA ZAKA IYA COMMENT DON MU TAIMAKA MAKA
Tags:
ADSENSE