Yadda Ake Saita Blogger Custom Robot Header Tags(SEO)Barka da Warhaka A yau insha Allah zamu koyi yadda Ake Saita Blogger/Blogspot Custom Robot Header tags cikin sauki da fatan zaku maida Hankali a Screenshort namu domin ganin Yadda ake saita wannan robot tags din.
Abubuwanda ke ciki:-

  • Menene Robot Tags
  • Yadda ake saita robot tags
Kamar yadda Na fada Zamu koyi saitin Custom Robot header tags ne kafin mu fara yanada kyau kasan mecece aikin robot tags a shafinka na blogger sannan meyasa kake bukatar saitashi a shafinka.

Yadda Ake Design Na Blogger Blog Cikin Sauki(Theme)

MENENE CUSTOM ROBOT HEADER TAGS

Custom robot header tags wani bangarene na SEO wanda zai baka damar saita Activities naka na shafinka wato anan zaka ba CRAWLER damar indexing na abinda kakeso da wanda baka so wannan yana saukakewa crawler sosai gurin gudanar da aikin ta. 
Anan zaka iya bata damar indexing na pages da kakeso sannan kuma zaka iya hiden na wanda bakaso wannan shine kadan daga cikin aikin Custom robot Header tags yanxu zamuje ga abu na gaba shine yadda ake saita wannan robot header tags din.

Yadda Ake Fara Blogging-Bude Blog Cikin Sauki

YADDA AKE SAITA CUSTOM ROBOT HEADER TAG

Da farko ka shiga Blogger dashboard naka saika bi wadannan matakan kamar haka

Da farko ka shiga wannan Menu icon din


Bayan nan saika shiga SETTING


 Daga nan saika ON na wannan Custom Robot header Tags din,  Saika shiga HOME PAGE ROBOT TAGS


Saika saita shi Kamar yadda kake gani a Hoton nan sai kayi SAVE


Saika Shiga archived shima

 Saika Saita na archieve tags kamar yadda yake a kan wannan hoton sai kayi SAVED


 Saika shiga Na PAGE TAGS shima


Saika saita shi kamar haka sannan kayi SAVED shikenan. 


 Dafatan kuna fahimtar wannan darasi saboda muna aiki da SABON VERSION NA BLOGGER ne shiyasa. 

1 Comments

Previous Post Next Post