Yadda Zaka Saita Edge Lighting A Wayarka Ta Android(Makeup)

                                       

Assalamu alaikum a yau insha Allah zan nuna muku yadda zake saita EDGE LIGHT a wayar android kafin mu fara wannan darasin zanso kusan menene EDGE light wannan wani application ne wanda zai baka damar saka light style a gefen screen naka na wayar android sannan kuma wannan LIGHT din yana dauke da COLOURS masu yewan gaske wato a taikai ce wannan wutar zai zama ado ne ga wayarka sannan kuma yana aiki da NOTIFICATION na waya wato kamar dai blink light saidai shi wannan yana zagaye ne a gefen screen naka gaskiya wannan APK din yana da matukar abin burgewa sosai wannan yasa nakeson na koya muku yadda zaku saita shi yanzu ba tare da bata lokaci ba bari muje kai tsaye zuwaga darasin da farko ku bi wadannan matakan domin sauke wannan apk din please bazamu bada link ba saidai kuje play Store ku dauko sa saboda wasu dalilai na blog namu

Yadda Zaku Bude Java Application Ko Game A Wayar Android


zamu wannan darasin cikin screenshort da duma rubutu saboda haka zanso kuga yadda wannan application na EDGE LIGHTING yake saboda haka ku bi wadannan matakan kamar haka:-

Dafarko jeka PLAY STORE sai kayi search na (EDGE LIGHTING NOTIFICATION)
Bayan ya bude sa kayi dawnload nasa bayan ya gama download saika bude shi

 Wannan shine fuskar wayata kamar yadda kuke gani wannan style ne mai ban sha a wa sosai saboda kuwa zai zama abin burgewa wannan shine amfanin application din kawai

 Zaka iya zaban frame da kakeson ya zauna maka a lighting naka saboda ako frame da dama sannan zaka iya customizing na frame naka da kanka ta hanyar dannan wannan Alamar PLUS dake tsakiyar nan sai kayi generate na colors naka .


 zamu rika kawo muku sabbin android tips da tricks anan sabbi wadanda zasu taimakeku wurin gudanarda android phone naku sannan zaku iya ajiye mana matsalolin wayoyinku domin mu magance muku mun gode.

Post a Comment

Previous Post Next Post