Check And Remove Copyright In Your Blog (Hausa)
How To Check And Remove Copyright In Your Blog (Hausa) 

Assalamu Alaikum Barka Da Dawowa Tips24 blog kamar dai Yadda Aka Saba Wannan Blog Ne Da Yake Kowa muku blogger tutorials a koda yaushe. 
A yau insha Allah zamuyi darasi ne akan yadda ake checking na Plagiarism wato yadda zaka Gano Copyright contents acikin blog naka. 
Wannan Hanyace da Wasunku sun santa wasu kuma Basusan ma yadda ake duba copyright ba kwata-kwata. 
Zamu koyi Scanning kashi biyu ne gasu kamar haka:-
  • GENERAL BLOG SCAN
  • SINGLE URL SCAN
1.Shi general blog scan shine kayi scan na Homepage url naka misali kayi scan na http://www.tips24.com.ng wannan idan kayi scan nasa zai nuna maka copyright da yake cikin blog POST, TEMPLATE,


2.Single url scan shi kuma zaka bi url post naka daya bayan daya kana scanning basu da Pages url naka wato wannan url da kake copy kayi share a Facebook nan. 
Kamar yadda Kuke gani wannan post ne da nayi scanning nashi idan kukaga NO RESULT to babu copy right kenan
Idan akoi kuma zai nuno muku copyright din

Zamuyi Aiki ne da Copyscape wurin scanning Shi copyscape Akoi FREE da PREMIUM
Free yanada limit nashi wato akoi adadin sa suke bayarwa na scanning ko wace rana
Premium kuma baida limit amma shi saika biya. 
Domin yin Scnaning na Blog naka shiga nan


Zaka ga Wata box inda anan ne zaka saka url naka saika danna Search Ka jira result naka. 
IDAN AKOI COPYRIGHT ZAKAGA YA NUNO MAKA SAI KAJE KA GOGE POST DIN DA YAKE DAUKE DA COPYRIGHT KO CONTENT DA YAKE DAUKE DA COPYRIGHT BAYAN NAN KAYI REQUEST NA ADSENSE INSHA ALLAH ZAKA SAMU APPROVED. 

6 Comments

Previous Post Next Post