Create Blogspot Grid View Sitemap (Hausa)How To Create Blogspot Grid View Sitemap (Hausa) 

Assalamu Alaikum Barka Da Zuwa Shafin tips24 blog a yau insha Allah nazo muku da darasi gameda sitemap,
A wannan post din zamu koyi yadda ake saita GRID VIEW sitemap insha Allah.
Kafin muci gaba da darasi bari mu dubi mecece sitemap?


SITEMAP wani bangarene da yake dauke da pages na cikin blog naka wanda shine yake saukakewa Crawler idan tazo crawling.
Sitemap shike dauke da Taswerar shafin yanar gizo ta yadda search engine bazai sha wuya wurin nemo abu a shafinka ba.

Wani lokacin Idan Bot yazo shafinka ko kuma muce Spider yakan ziyarci sitemap naka kai tsaye domin sanin me zai indexing me zai bari wannan shine bari muje kai tsaye zuwaga Darasin namu.

YADDA ZAKA SAITA GRID VIEW SITEMAP

don saita wannan Kalar grid view din saika bi wadannan matakan kamar haka:
1.Shiga Blogger Dashboard naka saika Shiga PAGE

Tips24.com.ng

Saika Shiga Wannan Alamar Plus Din

Tips24 sitemap

Sai Kayi switch zuwa HTML mode saboda code ne za a saka ba rubutu ba


Tips24 Sitemap

Daga nan Saikayi Paste na wannan Code din 

  <style type="text/css">
 .grid-sitemap {
  overflow: hidden;
  position: relative;
  height: 565px;
  margin: 20px 0 40px 0;
 }
 .grid-sitemap iframe {
   display: block;
   width: 100%;
   height: 680px;
   margin-top: -115px;
   margin-left: -5px;
 }
 </style>
 <div class="grid-sitemap">
  <iframe src=" https://www.wonderkrish.co
</div>

a Box nan Sai kayi Save Shikenan Zaka iya visit na Page naka Don Ganin Yadda Abin yake. 
Note: Ka Canza sunan Blog nan Zuwa naka Inba haka ba bazaiyi aiki BA. 
Tips244 Comments

Previous Post Next Post