Use Hyperlink In Blogger Comment Section (Hausa)
How To Use Hyperlink In Blogger Comment Section (Hausa) 

Yau nazo Muku da yadda ake Saka Hyperlink a Comment box da bloggers nake magana musamman Sabbin Bloggers Irina. 
Kafin mu shiga darasin zanso inyi magana gameda Hyperlink shin menene Hyperlink wasu sun sani wasu kuma basu taba Jin sunan abun bama kwatakwata. 
Menene Hyperlink? 


Zan amsa wannan Tambayar daidai Gwargwadon Fahimtata Idan akce HYPERLINK wato link ne amma wanda Bazaka gansa ba saidai kaga sunan Abunda akayi aiki dashi. 

Wato wani lokacin kanason yin comment Da link Saika zuboshi haka kawai a watse da Http da www da sauransu kaga abin baiyi kyau ba Sam. To yau nazo muku da Code da zakuyi aiki dashi. 

YADDA ZAKAYI AMFANI DA HYPERLINK WOJEEN COMMEENT

Wani lokaci wani zai bukaci link ta comment section na Blog Naka kawai abinda Zakayi shine Kaje Comment Section Naka Saika Zubwa Wannan Code din

 <a href="www.tips24.com.ng">TIPS24</a>

Shikenan sai kayi Published nashi Daga nan Wannan TIPS24 nan shi kadai ne zai fito amma yana Danna kanshi zai daukeshi Zuwa blog nan na Tips24.
Ga misalin yadda zakuyi a awannan hoto
shikenan Wannan Shine Hyperlink Ku rika Ziyartar wannan Blog Din Don Samun Sabbin Tutorial


Post a Comment

Previous Post Next Post