Design Your Blogger Blog Without Pc (Hausa)


Tips24.com.ng tutprials

How To Design Your Blogger Blog Without Pc (Hausa)
Yadda Ake editing na Blogger template a wayar android cikin sauki ba tare da an samu matsala ba.
Sakamakon nauyin da Blogger Template yake dashi haka. Yasa idan kace zakayi HTML edit a dashboard na blogger hakan zaisa wayarka ta cije sannan tayi exit, Hakan yasa bloggers masu amfani da wayar Android suke kokawa wurin edit na Blogger Theme nasu to insha Allah A yau na kawo muku hanya mai sauki wurin edit na Template ba Tare Da An samu Matsalar crack ba. 

Zamuyi amfani ne da Wani Apk da Ake Kira JOTA TEXT+ wannan shine Apk da zai baka damar edit na Template naka.

Dafarko kuyi Dwonload na Jota text anan


Bayan kum Sauke Shi Saiku Yi install bayan nan Saiku bude shi wannan App din Yanada Features masu kyau sosai babban feauture nashi shine SEARCH 🔎  zaka Iya Navigating ko wani code ta hanyar search

Domin edit na Template saiku bi wadannan Matakan kamar Haka:-

Dafarko Kayi backup na template naka wato backup shine zai baka damar dauko Template daga Blog naka zuwa Filemanager naka bayan nan saika bude Jota+ naka kabi wannan mataki

MENU ICON>FILE>OPEN

daga nan Saika Dauko Template Naka daga Cikin Filemanager naka Acikin Folderr da Kayi Save Nashi. 
Bayan ka Gama Edit sai kayi Save Domin Yin Save Saiku Bi Wadannan Matakan Kamar Haka:-
MENU ICON>FILE>SAVE 
Daganan Sai ka Dawo Blogger naka Kayi Upload Na Template Din Shikenan

Idan akoi abinda Baka gane ba Kayi Comment Zan baka amsa. 

Post a Comment

Previous Post Next Post