Introduction To CSS Web Language In Hausa

 

Koyon css tips24.com.ng


Barka da War haka yauma Dai Kuna Tare Da ni mr tips24 a yau Insha Allah Zamuyi Darasi me Gameda CSS language.

Kafin yau blogging zalla muke koyo anan Amma Yau zamu Koyi Css language To insha Allah Harda programming Language zamu rika koyarwa a tips24.com.ng.

Ba Tare da Bata Lokaci ba Zamuje Kao tsaye zuwaga Darasin namu Wato koyon Css cikin harshen hausa. Da farko bari Mu dubi menene Css sannan Wanni Amfani yake dashi.

ABINDA KE CIKI:-

  • Menene CSS Language
  • Amfanin CSS language
  • Yadda CSS Language Yake

Kamar yarda kuka ga Na Jera wadannan Table of contents din Haka zamu bi daya bayan daya.

1.CSS yana nufin  (Cascading Style Sheets) wato css wani Language ne Babba wurin Gina Web saboda Kuwa duk wata Color da ka Gani a Website to wannan Aikin CSS ne.

Sannnan CSS shine yake kawatar da HTML shine yakewa HTML Kwalliya.

2.wadannan sune Amfanin CSS gasu kamar haka

  • Css yakan Kayatar da shafin website
  • Css yana dunkule aiki ya maidashi daya
  • Css yakan daidaita abu daidai da screen
  • Css yakan raba cikin website layout da pages da sauran element.

3. To yanzu kaitsaye bari mu dubi yadda tsarin program na Css yake kowa yasan Idan akace program a Computer to ana Nufin wani jagwalgwalen rubutu ne amma mai maana waanda computer ce ke fahimtarsa saboda haka bari mu dubi yadda css yake gashi kamar haka:-

<!DOCTYPE html>

<html>

<head>

<style>

body {

  background-color: lightblue;

}


h1 {

  color: white;

  text-align: center;

}

p {

  font-family: verdana;

  font-size: 20px;

}

</style>

</head>

<body>

<h1>My First CSS Example</h1>

<p>This is a paragraph.</p>

Kamar yadda Kuke gani wannan css ne Dauke da HTML acikinsa Saboda a kullum tare suke Aiki insha allah a Darasin  mu na gaba zamu ci gaba da Running na css Program Idan akoi inda Baka gane ba ga comment box ni kuma Zan baka amsa mun gode.

Post a Comment

Previous Post Next Post