8 Mobile Web Builder Tutorial In Hausa

 

Tips24 web tutorial

A yau insha Allah zamuyi duba ne zuwaga mobile web builder wanda zasu taimaka maka gurin hada shafin yanar gizo cikin sauki insha Allah zamu lissafo su.

Mai yuwa wannan shine yunkurinka na Farko gurin hada shafin yanar gizo wanda ake kira (Website) a turance.

Menene website?

Idan akace Website yana nufin Shafin yanar gizo wanda ake kirkira kodai na mutum daya wato PERSONAL WEBSITE ko kuma na Kamfani Wato mallakar wata cibiya misali manyan maka rantu zakaga sunada website wanda Dalibai zasu rika ganin bayanan su harma suyi register ta wannan website din to Hakikanin gaskiya wannan shine Asalin website bawai irin wannan tips24 ba wannan tips24 BLOG ake kiransa.

Shin menene nake bukata kafin mallakar website? Wannan wata tambaya ce da zamu amsata a yanzu kafin mallakar website naka kana bukatar abubuwa kamar haka:-

 • Hosting 
 • Domain
 • Template/Theme(Web Developer)

Wadannan sune manyan abubuwan da kake bukata kafin mallakar Website naka bari mu danyi karin haske game dasu

1. HOSTING wannan shine filin gina website din kenan wato kamar pegi ne na gina wannan Hosting ya kasu kashi biyu akoi Paid Hosting akoi Free Hostin. Wato hosting na Kudi da Kuma hosting na Kyauta.

2. DOMAIN wannan shine sunan da zaka sanyawa shafin ka na yanar gizo shima wannan ya kasu kashi Uku akoi Free domain akoi Paid Domain(Top level domain) sannan Akoi domain da zaka sameshi is Default wato hosting din sune zasu baka domain din

Amma irinsu .com.ng .com .org .edu duk wadannan Top level domain ne sayan su akeyi da kudi.

3. TEMPLATE Wato wannan shine abinda yake dauke da abinda za a iya gani a website naka wato Front-End kenan shi ana install nasa ne wani kuma Web developer shi zai hada maka shi ta hanayar amfani da Code amma yewanci ana Aiki da template ne.

Domin mallakar naka shafin yanar gizo saika zabi daya daga cikin wadannan web builder din dukkansu free ne.

 • Blogspot.com
 • Wapkiz.com
 • bloger.id
 • fastblog.net
 • idnblogger.com
 • indowapblog.com
 • wblog.id
 • wbq.me
Wadannan Sun isheka Mallakar naka Yanar gizo kafin kaima in ka zama expert saika gina naka da kanka.

3 Comments

 1. Bing is very particular with regards to backlinks. Bing needs to see backlinks that are spread across various space names, proprietors and special IPs (c-class or more prominent). In addition, you can get quality backlinks from similar proprietors and additionally IPs, yet they will not be close to as important. https://onohosting.com/

  ReplyDelete
Previous Post Next Post